Jagorar adawa wadda ta lashe kyautar Nobel, Maria Corina Machado, ta ce wajibi a yi zaben a cikin kwanaki 30 masu zuwa.